A na sanar da yan uwa Almajiran Sheikh Zakzaky na Da'irar Kaduna cewa: idan Allah ya kaimu gobe Laraba 14/4/2021 za a fara gabatar da tafsir Alqur'ni mai girma kamar yadda a ka saba duk shekara. Wuri: Fudiya…
Kd-Press Online ©5/3/2021 Da yammaci yau Alhamis 1 ga watan 4 Shekarar 2021 da misalin karfe 6:00pm dai-dai a kan titin Nnamdi Azikiwe Express Bypass, daura da gwamna Road, Kaduna. daruruwa yan'uwa Musulmi Almajir…
Tana tana taya daukacin mabiya Ahlul Bayt (AS) murnar ranar haihuwar Limamin Zamani wato (Imam Mahdi) (AJ). Sannan Muna mika wuya ga addu'arku ga wanda aka zalunta muklisin bawa mai son kawo gyara a cikin al'…
Tashar Russia Today ta bayar da rahoton cewa, sakamakon hare-haren ta’addanci da aka kaddamar a cikin jahuriyar Nijar, akalla mutane arba’in sun rasa rayukansu wasu da dama kuma sun jikkata. Rahoton ya ce an kai harin…
Tashar Almayadeen ta bayar da rahoton cewa, sakamakon gobarar da ta auku a cikin sansanin ‘yan gudun hijira na musulmin Rohingya a Bangaladesh, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 40 da jikkatar wasu da dama, kwamit…
Sayyid Abdulmalik Alhuthy jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, a cikin shekaru 6 Saudiyya ta rusa masallatai 1400 a Yemen. Tashar talabijin ta Almasirah daga kasar Yemen ta bayar da rahoton cewa,…
Kd-Press Online 21/3/2021 Tashar France 24 ta bayar da rahoton cewa, a zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a ranar juma'a 19/3/2021 da ta gabata, ya bukaci dukkanin bangarorin da suke yaki …
Social Plugin