*"Kar ku shagaltar da kawukanku da keta juna da cin mutunci (suka da aibata junanku, da haifar da gaba da kiyayya a tsakaninku), domin wannan ba tafarkinmu bane. Na daukarwa kaina alkawari (na rantsewa Allah) duk wanda ya aikata hakan, ko ya fusatar da wani Masoyi daga cikin masoyana, wallahi zan roki Allah ya azabtar da shi mafi tsananin azaba a Duniya, kuma zai zamo a ranar Lahira daga cikin wadanda sukai asara."*

— Shaikh Adamu Tsoho Ahmad.