Da ma race yau Lahadi 29/92019 'yan uwa Musulmi Almajira sheikh Ibrahim Zakzaky (H)  na garin Sakkwato su ka tabbatar da ganin watan Safar.

Daga cikin wadanda suka ga watan a Sakkwato akwai;

1. Sheikh Sidi Munir, Sakkwato.
2. Mal. Surajodden Abubakar Nufawa.
3. Mal. Nasiru Tela.
4. Mal. Umar Gandu.
5. Mal. Hasan Muhammad.
6. Mal. Muslimu Abdullahi.

Hakama an samu tabbacin ganin watan a B/Kebbi a jihar Kebbi.

Hakama a wasu garuruwa kamar,

 DUNDAYE a karamar hukumar Wamakko,

TANGAZA, da kuma GANDI, a karamar hukumar RABA duk a jihar Sakkwato.

Don haka idan Allah ya kai mu gobe Litinin 30/9/2019 zai zama 1-SAFAR-1441h, Insha Allah.

 Sanarwa daga:

kwamitin duban wata na 'yan uwa Musulmi Almajira Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) na Sakkwato.