Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Takunkumin Amurka A Kan Babban Bankin Iran Alamace Ta Debe Tsammani.Minsitan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad zarif ya bayyana cewa Amurka ta sanya duk wani takunkumi da za ta iya kakabawa kasar Iran, don haka abin da take yi yanzu shi ne sanya takunkumi kan wasu kungiyoyi wanda tuni dama akan haramta su, ya kara da cewa matakin na yanzu yana son rufe duk wata hanyar musayar kudade ta hanyar bakuna da kuma hana samar da kayayakin abinci da magunguna, don haka wannan mataki yana da hadari kuma ba zaa’a taba amincewa dashi ba.

Inda nan iya tunawa a baya bayan nan ne shugaban kasar Amurka Donald Trumph ya sanar da aniyarsa ta kara tsananta takunkumi kan babban bankin kasar Iran.
a matsayin takunkumi mafi muni da Amurka ta kakabawa wata kasar waje. 

DA yake mayar da martani game da sabon takunkumin , gwamnan bababan banki kasar iran Abdulnaseer Hemmati ya bayyana takunkumin a matsayin wata alama ta gazawa da debe tsammani daga bangaren AMurka

Post a Comment

0 Comments

Close Menu