Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Wakilin Yan Uwa Na Da'irar Kaduna Malam Turmizi Kaduna, Da Tawagar Sa Sun Ziyarce Sheikh Yaqoub Yahaya KatsinaAn kai ziyarar ne a yau Lahadi 22-9-2019, a gidansa da ke S / Kofa Katsina, don yi masa jaje da ta'aziyya game da harin ta’addanci da jami'an yan sandan najeriya suka kai, wanda yayi sanadiyar rasa rayuka da jikkata da dama, a kan ma masu zanga-zangar lumana a ranar Ashura da ya gaba ta.

Ziyarar ya hada ban garen wakilan ’yan uwa maza da mata na da'irar Kaduna karkashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), Sheikh Yaqoub Yahaya Katsina ya yi farin cikin sosai da wannan ziyara, sannan ya amshe su hannun biyu-biyu, sannan su tattauna a kayi Sallah.
A karshe an rabu cikin farin cikin da kaunar juna, da karfafawa.

Muna fatan Allah ya kara kusanci

Post a Comment

0 Comments

Close Menu