Ayau litinin ne dubban yan'uwa almajiran sayyid zakzaky(h) suka fito kantitin dun nuna damuwarsu da halin da jagora yake ciki.dan haka muna kira da babbar murya ga gwamnati Nigeria data gaggauta sakar mana jagoranmu dan zuwa asibiti neman lafiyarsa

Muna rokon Allah yakarawa sayyid lafiya shida mai dakinsa malama zeenatu yabasu kariya ta musamman ilahee ajib

#FREE FREE ZAKZAKY
HAIHATA MINNAZZILLA