Suka sake fituwa kan titina dun qin amincewa da zalincin da jamian tsarun qasanna kecigaba day I akan jagora dakuma sauran yan uwanmu da ketsare agidan yari da saura gourare
dan haka muna kira da babbar murya ga gwamnati Nigeria data gaggauta sakar mana jagoranmu dan zuwa asibiti neman lafiyarsa
Muna rokon Allah yakarawa sayyid lafiya shida mai dakinsa malama zeenatu yabasu kariya ta musamman ilahee
FREE FREE ZAKZAKY
0 Comments