29/10/2019

Amincin Allah sutabbata agareki turranar haihuwarki da zuwa ranar da kika koma ga Allah (t) mahaliccinki kina mai imani ga Allah (t) da manzansa (s) da amirul muminin(a.s) da a immatu ahlulbait (a.s) mushaida ne agareki jamila idris (maman kausar) yau kwanan ki 100 chur da wafatinki bazamu manta dakeba har muriske ku amakwanci

Muna barar adu'oinku daga bakinku masu albarka da salatin annabi ba'adadi Allah yakai ladan ga ruhinta zuwa makwan cinta jamila idris

DAGA NASIR YAQUB (MANNA)