Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

DAGA HUSSAINIYATU ZAKZAKY JOS ZIKIRAN WAFATIN MANZON ALLAH (S) KE GUDANA.Yanzu Haka Zikiran Wafatin Manzon Allah (S) yake gudana a garin Jos Hussainiyatu Zakzaky (H). A yau kwana Biyu ana gabatar da wannan zama na wafatin Manzon Allah (S) wanda gobe ya Zamo 28 ga Safar kuma Shine ranar da Manzon Allah (S) yayi Wafati.


#FreeZakzaky

Post a Comment

0 Comments

Close Menu