*

Yanuwa wannan shine karatun littattafin Muhajjatul Baidha, na Sheikh Khashani (RA)  na yau Juma'a 26/Safar/1441BH, da Sheikh Yakub Yahaya Katsina ya Gabatar a Yau Juma'a. 

Yau ma an cigaba karantun ne a babin dake magana akan (Ghurur) .