Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Dubban ‘Yan ta’adda Suna Iya Tserewa Daga Gidan Yari A Siriya


Rahotanni sun bayyana cewa ana cigaba da nuna fargaba game da yiyuwar tserewar dubban yan ta’adda dake tsare da gidan yari a kasar Syria bayan da wasu bayanai suke nuna cewa masu tsaron gidajen yarin sun bar wajen suna hade da dakarun kudarawa domin tunkarar mataken sojin da kasar Turkiya ta dauka na kai hare- hare kan mayakan kurdawa dake Arewacin kasar Syria.

Ya ci gaba da cewa ana cigaba da tsare daruruwan yan ta’ada na kungiyarda’ashe masu ikirarin jihadi a gidan yarin dake kusa da iyakar kasar Turkiya da Syria.

A wani bayani da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi, ya nuna cewa akwai fursunonin yan Da’ash masu hadarin gaske da ake tsare da su a gidajen kurku a yankin sai dai tuni akadauke su zuwa wani wuri mafi tsaro.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu