Wata kotu a bkuma jagoran kungiyar dake neman ballewa daga kasar kamaru, kwanaki daya bayan kammala taron neman sulhu da shugaban kasar Paul Biya ya kira, da zimmar kawo karshen rikicin masu neman ballewa daga kasar domin kafa kasar Ambazoniyada yaki ci yaki cinewa.

Daga cikin wanda aka saki a akwai mutane 102, shi dai Kamto ya kwashe watanni 9 a garkame a gidan yari, kuma an kamashi ne tun a karshen watan janeru tare da daruruwan maguya bayansa, sakamakon zanga zangar da suka gudanar ta kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar dake nuna cewa shugaban kasar mai ci a yanzu Pual biya ne ya lashe.

Tun a farkon shekarar nan ne hukumomin kasa da kasa suke matsin lamba kan kasar Kamaru na neman ta kawo karshen rikicin yankin renon ingila dake Magana da harshin turanci, da kuma kira da asaki madugun yan adawa Mr Kamto.