Manyan malaman Shi'a sun bayar da gudumawar jini ga mabuqat domin koyi da Imamu Husein a.s daya bayar da nashi domin ceton addinin kakan sa Manzon Allah s.a.w.w sun bayar da jinin ne a lokacin da suke gabatar da Tattakin Bana na zuwa Karbala