Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Mutane 4 Sun Mutu Bayan Hari Da wuka Da Aka Kai A Ofishin Yan Sanda A Faransa


Rahotanni da gidan talbijin din france 24 ya fitar sun nuna cewa wani mutum da ba asan ko waye ba ya kai hari da wuka a wani ofishin yan sanda dake birnin Parisa na kasar Faransa inda ya kai ga kashe mutane 4 duk da maharin,wandayan sanda suka harbe shi kafin yayi barna.

Tuni jami’an yan sandasuka tsaurara matakan tsaro a wajen, inda aka kai motar daukar marasa lafiya domin kwashe wadanda suka jikkata. kuma an rufe wajen domin tabatar da tsaro , ministan cikin gida na kasar Faransa Cristopher Kastaniz ya katseziyararsa zuwa kasar turkiya ya isa zuwa wajen da lamarin ya faru.

Yazuwa yanzu babu wani bayani game da dalilan da suka sanya ya aka kai wannan harin, sai dai wata majiya ta bayyana cewa maharin yana aiki a ofishin yan sandan ne amma bata fadi ko menene mukaminsa ba a wurin.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu