Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, mutane da suke karbar addinin muslunci a tsakanin ‘yan asalin kabilun Mexico yana karuwa.

Zuwa mutanen kasashen Lebanon da Syria a yankin da ma musulmin kasar spain ya taiamaka wajen shigar musulunci a yankin.
Wanann kauye dai yana a cikin gundumar San Cristopal Dalas Kazas, da ke kudancin kasar, wadanda kuma su ne suke karbar musulunci.

‘Yan wanann kabila dai sun kai dubu 300 a halin yanzu, wadanda su ne suka yi saura daga cikin asalin kabilar yankin wadanda aka sania  tarihi.