Kamar yanda a ka Saba lokaci bayan lokaci Yan u'wa musulmi al-majiran sayyid Zakzaky (H) na garin kaduna suna gudanar muzahara domin a saki jagora mabiya mazhabar shi'a a Nigeria.

Wannan karun zallar matasa ne suka gudanar muzahara domin kira ga hukumar qasar ta Nigeria.

Sun farane daga ahmadu bello way by Kano road sunyi tafiyar Mai tsawo kilometre biyu suna fadin asarar musu jagoransu ( free our leader free free zakzaky free free zakzaky. Free Zakzaky Dole)

Inda suka gama muzahara tasa lafiya. Suka yi addu'o'insu sukai tafiyarsu masu tada hankali kowaba.

KADUNA PRESS
KNPRSCD 13
Muhammad Suleiman Kd