Wata rana manzan Allah yafito shida imam Ali sai suka hadu da wani bawa sai yace ya imam kayimun dan alfarmam yayanka banida abinci sai imam Ali yabashi mayafinsa