Kamfanin dillancin labarum Kiyodo na kasar Japan, ya ambaci cewa; Ya zuwa yanzu an kai mutane 70,000 zuwa asibiti domin kula da su daga matsanancin zafin da ya kidimar da su, bayan da aka sanar da mutuwar wasu mutane 126.

Tun daga farkon watan Mayu zuwa wannan watan na Oktoba, zafi ya yi tsanani a kasar ta Japan