Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Yan Gudun Hijirar Habasha Fiye da 90,000 sun koma gida Shugabar kasar Habasha Zewde Sahle work ce ta bayyana cewa siyasar gwamnatinta ta

'bai wa ‘yan kasa muhimmanci ce ta sa dubban ‘yan kasar da suke gudun hijira su ka koma gida.

Sahle Work, wacce ta cika shekara guda da zama shugabar kasa ta gabatar da jawabi ne a gaban majalisar dokokin kasar.

Shi ma Pira mininstan kasar ta Habasha, Abiy Ahmed wanda ya kama aiki a watan Aprilu na shekarar da ta gabata, ya saki fursunonin siyasa da dama, sannan kuma ya bude tattaunawa da ‘yan hamayyar siyasa.

Bugu da kari gwamantin kasar ta Habasha ta yi afuwa ga ‘yan hamayyar siyasar kasar da suke zaman gudun hijira a kasashen waje, da su ka hada da wadanda aka zarga da cin amanar kasa ko kuma aikata laifukan keta tsarin mulkin kasar.

“Yan kasar ta Habasa da suke gudun hijira sun rika yabawa sauye-sauyen da ake samu a kasar.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu