YAN'UWA KUNEMI ALMIZAN DIN WANNAN SATIN  18/10/2019 DANKU KARANTA HAKIKANIN FIRAR DA AKAI SHEIKH YAKUBU YAHAYA KATSINA

AKWAI WASU MAKIYA ALLAH DA MANZAN ALLAH SUNATA YADA KARYA.WANDA DAMA INGAN TACCAN HADISI YAZU CEWA INBAKA DA KUNYA KA AIKATA ABUNDA KASU

YAKAMATA YAN'UWA SU FAHIMCI MARHALAR  DA AKE CIKI WANNAN SHINE TAKEN FIRAR DA YAN JARIDA SUKAI DA SHEIKH YAQUBU YAHAYA KATSINA SHAFI NA BIYU DANA TARA

Yan'uwa muyi hattara da wa'annan fasikan masusan yada fitina acikin harka dan cimma burinsu shiyasa akuda yaushe zagin bayin Allah shine hadafinsu dumin suncanza firar da akai da sheikh yakubu yahaya katsina sukamar da ita wani abudaban,bari indan gutsoro muku kadan daga cikin firar da akai dashi akan sulhun da yake magana akai,

ALMIZAN: Dayake ga tattaki arba'in na imam hussain (A.S) yana gabatowa akwai wani shiri da kukeyi na kauce wa irin tanadin da sukeyin nakarkashin kasa da kuma na zahiri a kanku?

Sheikh yakubu yahaya: shi al amarin tattaki arba'in na imam hussain (a.s) wanda yazama kamar duniya ne take yi, kamar Ashura ce ma.yanzu haka iraki an cikata makil da miliyoyin mutane, Amma da su programme' ne baruwansu da duniya tana yi basuma yarda addini muke yiba, imma addini ne a bari abari tunda ba su so. illa iyaka tattaki zai zama dai dai gwargwadon yanayi. Za'akaranci yanayi,a duba adauki matakin da ya dace da daidai lokacin.dan ba yadda za a yi karufe idonka kace bakumai. Ko ba abinda ke faruwa.bara bara da bara waccan da shekarun da suka gabata. Bamuda abinda akecewa 'proscription' ko kuma ' banning' ,amma a hakan ma kaga muna daukar matakai mu dogara ga Allah a cigaba da abunda akeyi. To yanzu gawannan matsalar. Kuma matsalace da akasanta. Kaga dole adauki matakin yaza ayi ma'amala da ita. don baza arufe ido ace ba komai ba. ai da bara da bana duk iri dayane. lallai  akwai bambanci. Sabuda haka dole ayi tunani wana mataki za a dauka. Ya zuwa yanzu an bar shi a kan cewa kowane yanki ya ga me zai iya yuwuwa gareshi yayi

Sheikh yaqubu yahaya katsina gwarzan kare mantabar manzan Allah.yakara dacewa manzan Allah (s.a.w.w) ya yi wa sahabbansa bushara dacewa, zamu shiga makkah.da nassin alkur'ani,Aaminina "kuma can karshe yace laa takhafun.zaku shiga cikin aminci,kuma,ba maganar tsoro, amma aka je hudaibiyya abu ya faskara. Sai manzan Allah ya kasa shiga,kuraishawa suka tirje. Kaga abinda zaka lura dashi anan,da ana marhala nuna karfi da karfi. Har an yarda za azauna atattauna da shi,har ma yazama anaganin bama za a iya murkushe shiba illa magani kawai shine a sasanta. To wannan marhalar muna ganin kamar yanzu ita muke ciki kodayake ba,bayarjejeniya mukayi da gwamnati ba amma lokaci na zuwa za a yi wannan marahala ce ta istid'af, za a danne mutane da karfin da yafi nasu, bisa sunnar Allah

Sabuda manzan Allah (s) da kuraishawa suka zauna suka yi yarjejeniya Aka rubuta Bismillahir Rahamanir Rahim. Sukace ba su san da wannan ba. Meku keso? Sukace kace Bismikal Lahumma. Yace ku rubuta. Ya ce a rubuta wannan shi ne sulhu da yarjejeniya da manzan Allah (s) muhammad bin abdullah (s) ya yi da suhailu dan amr. Suka ce yake ka ba.A share wannan manzancin. Aka share. Me kuke so arubuta?sukace kace kaine muhammad dan abdullahi yace ku rubuta.masu zaka shiga makkah ka kwana ukku budi in Allah yakai mu kuma bazakazo da shirin yakiba,zaka shiga da takubba ne kawai. Yace mun yarda;

 Wannan mudan gutsoro muku kadan daga cikin jawabi da gwarzan kare martabar mazan Allah (s) sheikh yaqubu yahaya katsina yayi da yanjarida

YAN'UWA SAURAN JAWABIN KUDUBA ALMIZAN NA SATINNAN DATA WUCE 18/10/2019 DAN GANE GASKIYAN ABUDA AKE YADAWA

KNPRSCD 04
Kaduna press
Basheer muhammed