A Yau Lahadi117/11/2019 Yan'uwa Al'majiran Sayyid Zakzaky (H) Na yankin kaduna suka gabatar da Mauludin halqa na Shida,wato Halkar Imam Hussain (A,S),Babban Bako A wurin Taron Shine Shek Abdulhamid Bello Zaria,Wanda yayi jawabi akan Hakikanin Waye Manzon Allah da Matsayin Shi, a cikin Annabawan Allah inda Ya kawo Ayuyi masu yawan Gaske a Cikin Al Qur'an mai Girma Wanda Allah yayi Magana akan Manzon Allah (saww)  sannan yayi jankune sosai akan ya Zama wajibi Ga dukkanin Musulmai  su Tashi Tsaye domin musan hakikanin waye Manzan Allah (s.a.a.) a karshe yayi kira ga Yan uwa akan su Tashi Tsaye wajan Hada kai kada mu Yarda a hada mu Fada da Junan mu

Daga nan sai wakilin yan'uwa Na Garin Kaduna Sheikh Aliyu Tirmizi
Ya gabatar Jawabin Godiya

Bayan ya gama Babban Bako maiJawabi ya Yanka Alkaki  aka raba Abun walima ga yan uwa da Sauran mutanan gari akai Addu'a aka Tashi

Ga Wasu Daga Cikin Hotunan Da Muka Dauko Muku a Wajan

Kaduna Press
KNPRSCD
003
17/11/2019
By
Muhd Rabeel Ismail