KADUNA BIRNIN SHI'A
An fara qarfe 03:00pm akafara gudanar da maulidin fiyayyan halitta annabi Muhammad (S. A. W.)

Bayan bude taro da addu angudar da karatu al-qur'ani mai girma, inda aka gudanar da tamsiliya mai taken suna gargadi mai wa'azantarwa da tarun darasi.

Angudar da majalisin waqen begen annabinnu Muhammad da ahalubaity tsarkaka.

Inda aka gudanar da faretin tarban mauludi fiyayyan halitta annabi Muhammad (S. A. W) sannan an karanta ziyara annabinmu inda kowa ya miqe samu da girmamawa ga shugabanmu.

Inda aka gabatar da aramma malam Ibraheem yayi jawabi yawar ware zare da abawa.

Malam aliyu tirmizi ya gabatar da ta'aliqi yaqara sakoma wasu zafafan jawabansa inda yayi kira ga yan uwa da susauke haqin jagora sayyid Ibraheemul zakzaky (H).

Anyanka al-kakin murna mauludi inda malam aliyu tirmizi ya jagoranta yankawa sanna aka raba ma yan uwa.

Inda aka miqa kyatutuka na musamma. Anba mu'assasar shuhada'u buhun shinkafa uku 3 dade sauransu

Dubban yan u'wane suka halarta inda akasada zumunci aka gaisa da juna bayan antashi

Alhamdulillah anfara lafiya angama lafiya.

KADUNA PRESS
KNPRSCD 04
Basheer muhammad