Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Kada ku kyamaci Musulmi - Macron Masu zanga-zanga a wata makaranta a Faransa rike da takardu wadanda aka rubuta "Hijabi ko rashin hijabi , muna bukatar adalci."

|
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya yi gargadi a kan "nuna kyama" a kan musulmi ko hada addinin Musulunci da yaki da ta'addanci.

"Ya kamata mu hada kai da duka 'yan kasa" a cewar Shugaba Macron lokacin da ya yi jawabi ga 'yan jarida tare da shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel a ranar Laraba.

Wannan ya zo ne a lokacin da matar ta ce za ta kai dan siyasar mai tsattsauran ra'ayi kotu bayan da ya yi Allah-wadai da ita don ta sanya hijabi a cikin mutane.

Faransa na da kimanin Musulmi miliyan biyar a kasar.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu