Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

Allah Ya rahamawa Shaikh Dawud Onyeagocha. Lallai Jagora (H) da Harka Islamiyya sun yi rashi babba.

Ya kasance daya daga cikin Malaman da suke halartar taron makon hadin kan Musulmi da Shaikh Zakzaky ke gabatarwa a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya a tsawon shekaru.

Allah Ya masa rasuwa a yau Talata 12 ga Nuwambar 2019.

Allah Ya karbi uzurinsa. Ya masa rahama. Ya sada shi da tsarkakan bayi.