rahoton ya ce Hezbollah "kamar wata kanwa ce da abokiyar gwagwarmaya ga Iran" amma kungiyar ta zama wata jigon kungiyoyin gwagwarmaya ga Larabawa da jam'iyyun siyasa da kuma Iran.

Shiga cikin Iraki da Syria

Mamaye Iraki da hambare gwamnatin Saddam Hussein ya sauya yanayin Gabas Ta Tsakiya da kuma ba wai Iran damar yin amfani da wannan damar.
Kafin wannan lokacin kasashen Larabawa na ganin cewa mulkin Iraki da 'yan sunni suka yi a matsayin wata garkuwa a kan yaduwar Iran.
Yanzu da wannan katangar ta tafi, Iran ta yi amfani da kusancinta na al'ada da addini ta shiga Iraki, wadda ke da rinjayen Larabawa 'yan Shia inda ta
zama mafi karfi a kasar.

KNPRSCD 08
Kaduna press
Safuwan Sp harun