A jiya Lahadi 1/12/2019 dai dai da 7 gawatan Rabi'ul Akrir, a ka gudanar da gasar Musabaka na yan makarantun fudiyya fannin Islamiyya da boko, a kan maudu'ai kamar haka: Qur'ani daga lzu 30 da lzu goma da 5 da 2.
Mankarantu da suka shiga gasar sun bullo daga sassa da-ban da-ban a nan cikin garin Kaduna.
Ahlul-Bayt
Fudiyya Central
Fudiyya Barnawa
Fudiyya H/Rigasa
Fatimatu Zahra H/Rigasa
Fudiyya U/ma'azu
Fudiyya Mrb/Jos
Qais Bin Musahaar
Zainabul Khubura
Fudiyya Central
Fudiyya Barnawa
Fudiyya H/Rigasa
Fatimatu Zahra H/Rigasa
Fudiyya U/ma'azu
Fudiyya Mrb/Jos
Qais Bin Musahaar
Zainabul Khubura
An gudanar da Musabakan ne a bangaren fannonin kamar haka: Arabiyya, da Sirah, da fiqhu, sai bangaren Boko, English, Mathematics, Current Affairs, da sauran su... An fidda na 1 da 2 dana Uku, adukkan bangarorin Fudiyoyi da lsmaiyyoyi.
Taron ya samu halartar wakiltar masu ruwa da tsaki afannin llimimi na sassan jahar.
Malam Aliyu Tirmizi ne ya albarkaci taron, da qarfafa guiwa akan Karatun, da kara kira ga Iyayen yara game da muhimmanci karatu.
0 Comments