Ajiya Assabar Yan'uwa Musulmi Al'majiran Sayyid Ibrahim Bin Yaqub Al'zakzaky (H) Na Da'irar Suka Gudanr Da Mauludin Fiyanyan Halitta Dan Abdullah Da Amina

Bayan Soma Programme Kamar Yadda Aka Saba Bude Fili Da Addu'a Da Karatun Al'qur'ani Da Gabatar da Mawaqa Yan Fareti da Tamsiliya Angabatar Da Babban Baqo Mai Jawabi Wato Mlm Ilyasu jibbiya Domin ya Tinatar Damu Wasu Dabi'u Na Manzon Allah (S A W W) kuma Mlm Yayi Jawabi Sosai Allah Ya Qara Masa Lafiya

Bayan An Idar Da Jawabi Anyi Tambayoyi da Al'ummar Gari Wadanda Sukazo Kallo Dangane Da Wasu Ababe Da Suka Shafi Manzon Allah (S A W W) kuma Anbada qauta ga Duk Wanda Ya Lashe Tambaya

Bayan Haka Annemi Haryau Yankallo Wanda Yakeda Sunan Muhammad ko Abdullah ko Amina Ko Fatima To yazo Darajjar Wannan Sunan Za'a Karramashi Kuma Abashi Qauta Ta Musamman

Anyi Lafiya Kuma An kammala Lafiya