Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

An Kai Hari Da Makamai Masu Linzami Akan Sansanin Sojan Amurka A Iraki


Da safiyar yau Litinin ne dai aka kai harin da makamai masu linzami a kan sansanin sojan Amurka wanda ya ke kusa da filin saukar jiragen sama na Bagadaza.

Acikin sansanin sojan na Amurka da akwai rundunar fada da ayyukan ta’addanci, da kuma wasu jami’anta na diplomasiyya.
Kamfanin dillancin labarun Mehr na ambato cewa; dukkanin wadanda su ka jikkatan sojojin Iraki ne wadanda su ke aikin fada da ta’addanci.

Wannan harin shi ne irinsa na tara da aka kai a cikin makwanni shida akan sansanin sojan Amurka da ya take cikin yankin “ Green Zone’ mai tsaro.

Kawo ya zuwa yanzu babu wata kungiya wacce ta dauki alhakin kai

Post a Comment

0 Comments

Close Menu