Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

ANGUDANAR DA GAGARUMIN MUZAHARAN FREE ZAKZAKY YAU JUMA'A A KADUNA


Yau Juma'a 6/12/2019 Yan uwa Almajiran Sayyid Zakzaky(h) na Garin Kaduna suka sake fitowa  gagarumin Muzahara na kira ga Gwamnati ta gaggauta Sakin Jagoran Harkan Musulinci a Najerai wato Sheikh Ibrhami zakzaky(h) da mai dakin sa Malama zenatudeen wanda aka fara Muzaharan da misalin karfe 3:00pm muzaharar wace aka daukota daga Kano Road Tsakiyar cikin garin Kaduna har zuwa Mangal plaza, idan baku manta ba yau kimanin Shekara uku kenan ake Tsare dasu sama da shekara uku wanda a jiya ne aka koma kotu domin cigaba da shari'an Wanda a karshe alkali ya bukata da a dawo da sheikh zakzaky kurkukun Kaduna sakamakon a da yana zaune ne a gida Wanda yake shi kadai.

A cikinsa sai iyalan shi da jami'an tsaron farin kaya wato (DSS) Wanda yanzu sun dawo da shi inda babu cikaken kula Kamar inda yake.


yan uwa maza da mata ne suka sama damar halartan wannan gagarumar muzaharan

Anyi Lafiya an tashi Lafiya ga wasu daga cikin Hotunan da muka dauko muku a wajan

Kaduna Press
6/12/2019
Basheer muhammad

Post a Comment

0 Comments

Close Menu