A yau Talata 17 ga watan 12 shekara ta 2019 Dubban al'umma ne suka halarci haramin Imam Ridha (a.s) don gabata da addu'ar Tawassul ga Jagoran harkar musulunci a najeriya Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) don neman lafiyar sa.
Allah Ubangiji ka ba shi lafiya, ka kunya ta makiyan sa...
0 Comments