Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Kenya : ‘Yan Al-shabab Sun Kashe Mutum 8 A Motar Bus


Wani hari da aka kyautata zaton na mayakan kungiyar Al’shabab ne ya yi ajalin mutum takwas, kamar yadda ‘yan sanda na kasar suka sanar.

A sanarwar data fitar hukumar ‘yan sanda kasar ta ce mafi yawan mutanen dake cikin motar bus din jami’an ‘yan sanda ne, da suka fito daga wajen aiki daga hedikwatar Elwak da kuma Mandera a iyaka da kasar Somaliya.

Nan ne mayakan na Al’shabab suka far masu tare da kashe mutum takwas.Kungiyar ta Al’shabab ta ce mayakan ta ne suka kai harin.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu