Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

_Malama Zakiyya_Sabo da hakika yanayi na Jikin shi(Sayyid H) ya munana sosai, guba ta bi jikin nashi, idanunshi...daya daga ciki kadan-kadan yake gani da shi....da ace kalau yake babu rashin lafiya, to da saukin damuwa domin sun sha kai shi Kurkuku, wannan shine karo na 10 da aka kai shi Kurkuku...

Yanayin jikinsa ba zai karbi cewa yayi ta zama a kurkuku ba yanzu...

*_Hujjatul-Islam Marwey_*

Dari bisa dari ina baku tabbacin cewa daya daga cikin damuwar Shugaba(Sayyid Khamna'iy) shine al'amarin Sheikh Zakzaky, domin Sheikh Zakzaky ya sauya wannan Nahiya(Najeriya) dama Afurka baki daya, Makiya Musulunci, Munafukai da makiya Shi'anci suna da babbar bakar gaba ga Sheikh Zakzaky...

Sai dai ginin da Sheikh yayi a can(Nahiyar Afurka) da kuma tunani na sauyi daya samar ba abu ne da za a iya kawar da shi ba, Sheikh ya zama abin koyi ga duk masu bukatar Yanci na duniya ta hanyar kokarinsa, tsayuwa da jajircewarsa......

Muna fata kuma muna Addu'a, haka kuma kowanne daga cikinmu dole ne yayi iyakar abinda zai

Post a Comment

0 Comments

Close Menu