Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Turkiya Ta Koro Faransawa 11 Dake Da Alaka Da Ta'addanci


Kasar Turkiyya ta sanar da tiso keywar wasu ‘yan asalin kasar Faransa 11 da ke zargi da alaka da mayakan dake ikirari da sunan jihadi.

Mutanen 11 ana tsare dasu ne a kasar Turkiyya, sai zuwa yau Litini da aka sanar da tisa keyarsu zuwa kasarsu ta asali Faransa, kamar yadda ma’aikatar cikin gidan Turkiyyar ta sanar.

Turkiyya dai na ci gaba da korar mayakan kungiyoyin ‘yan ta’addan na kasashen ketare.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu