Yau Asabar 18/1/2020Yan uwa na Dandalin matasa Harkan musulinci karkashin Jagorancin Sayyed Zakzaky (H)na Dairan kaduna sun Gudanar da Gagarumin Mauludin Sayyada Zainab (as) Diya ga Sayyed Zahara(as) Taron Wanda ya Gudana a Haraban

 Madarasatul Ahlubaity (as) dake Rigasa kaduna Babban Bako Wanda Ya Gabatar da Jawabi akan wacece Sayyada Zainab (as) Shine sayyed Aliyu Bakin Ruwa inda ya kawo sarsalar ta tun daga kanta har zuwa mahaifin ta Ameerul muminina Imam Ali(as) har zu

wa kan Manzon Allah (saww)daga cikin Abubuwan da aka gudanar a wajan Har da Gasar waka akan sayyada zainab (as) Wanda halkoki guda uku suka sama shiga Gasar halqar Imam mahadi (as) da Halqar Rasulul Akram (saw

w) da Halqar Imam Baqir Wanda Halqar da tazo na farko shine Halqar Imam mahadi (ajf) sai wacce tazo na biyu itace Halqar Rasulul Akram (saww) daga karshe aka yanka Alkaki aka raba walima

Ga wasu Daga cikin Hotunan da muka dauko muku a wajan

ByeKaduna Press
18/1/2020