Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

MUZAHARAR FREE ZAKZAKY TAGUDANA DAYAMMACI YAU JUMA'A A DA'IRAR KADUNA*Bawata shari'a kawai asau malam

Dubban dubatan Yan'uwa al-majiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ne suka gudanar.

Anfara muzahara ne damisalin qarfe 06:00pm (nayamma)

Anfitone domin qara kira ga Azzalumai dasu saki jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) domi neman  lafiya dashi da me dakinsa malama zinatudeen Ibraheem, sanda akimusu bisa Zalunci.

Kuma anshelanta wa mutane halin da jagora (H) yakeciki natsananin rashin lafiya Kuma anbaiyana rashi imanin da buhari da El-rufa'i da magoya bayan suke aikatawa ga Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) da Al-majiran sa

Alhamdullilah anfara lafiya angama lafiya.

Allah ya qara sabaty da juriya

 Ya Allah katabbatar damu duk wuya

 FREE ZAKZAKY
 FREE ZAKZAKY
 FREE ZAKZAKY

KADUNA PRESS
KNPRSCD 08
Safuwan Sp harun

Post a Comment

0 Comments

Close Menu