Da yammacin Yau Monday ne Yan uwa Almajiran Sayyed Zakzaky na kaduna suka sake fita muzaharan Free Zakzaky Domin Kira ga Gwamnatin Buhari ta Gaggauta sakin Jago
ra sayyed Zakzaky da mai dakin shi Malama Zenatudeen Dubban dubatan Yan'uwa al-majiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ne suka halarci muzaharan .

Anfara muzahara ne damisalin qarfe 4:00pm (nayamma) muzaharan Wanda aka Fara tun daga Ibrahim Tayo road by Amadu Bello way har zuwa mangal

 a yayin da ake Gudanar da muzaharan Ana
Kuma anshelanta wa mutane halin da jagora (H) yakeciki natsananin rashin lafiya Kuma anbaiyana rashi imanin da buhari da El-rufa'i da magoya bayan suke aikatawa ga Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) da Al-majiran sa

Alhamdullilah anfara lafiya angama lafiya. Ga wasu Daga cikin Hotunan da muka dauko muku a wajan


# FREE ZAKZAKY

KADUNA PRESS
27/1/2020

KNPRSCD 08