Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Miliyoyin Mutane Sun Gudanar Da Gangami Na Tunawa Jagororin Gwagwarmaya A Iraki

Dakarun Hasd Al-sha’abi sun jagoranci  taron tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan janar Kasim Sulaimani da Abu mahdi Almuhandis.

Dubban al’ummar Iran 🇮🇷  da Iraki sun fito domin tunawa da cikar kwanaki arba’in da kisan janar Kasim Sulaimani da Abu mahdi Almuhandis a ranar alhamis da ya gabata  an gudanar taron ne a makabartar Wadissalam dake Najaf.

Dakarun hashd Al-sha’abi sun samar da dukkanin abubuwan da ake bukata na zirga-zirga zuwa da dawowa daga garuruwa daban-daban zuwa wannan taro.

Baya ga haka kuma, za  agudanar da irin wannan taroa  wasu lardunan kasar, da suka hada da Bagdad, Babul, Karbala, Muthanna, Diwaniyya, Ziqar, Wasit, Misan, Basara da saurasu, inda za a tuna da cikar kwanaki arba’in da kisan manyan kwamandodin da suka murkushe ‘yan ta’adda a Iraki, wadamda su kuma Amurka ta kashe su.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu