wanda Halqar lmam Aliyu Zainul Abideen (Uduwa Birnin gwari pandogari dss) Suka gabatar a jerin Musabaqoqin da ake atsakanin Matasan,  Mauludin ya samu halartar Babban bako Me Jawabi daga 6angaren "Yan'uwan Mu Ahulul Zikr, wanda yayi Jawabi akan lbadar lmam Ali (as),  Sannan Wakilin "Yan'uwa Ml Nuhu Uduwa yayi Ta'aliki, Mauludin ya samu halartar bangarorin Jama'ar gari da dama hade da Sha'irar da dama wadanda Suka albarkaci Mahallin da Baitukan yabo ga Manzon tsira da lmam Ali (as). Daga Karshe akayi addu'a aka Sallami Jama'a.
Kaduna press
KNPRSCD 08

Safuwan Sp harun