A yau lahadi 1/3/2020, ne a ka gudanar da addu'ar uku, na mahaifin dan uwa alhaji babangida (shareef bababngida) Sharu Abdullahi ya rasu ne bayan yayi fama da gajerun rashin lafiya a daren Alhamis 27/2/2020 da ya gabata.
Ya rasu ya bar mata da yara da jikoki, mu na fatan Allah ya amshi uzurin sa, ya gafarta masa kurakuran sa, ya sada shi da mala'ikun rahama.
Allah ya bawa iyalan sa da dangi yan uwa, da abokan arziki, hakurin wannan bababban rashi.
KNPRSCD 007
Kaduna Press