Da yammacin Yau Alhamis 12/3/2020 Yan Uwa Almajiran Sayyed Zakzaky Na Kaduna suka sabunta Muzah
aran Kira ga Gwamnatin Buhari ta Gaggauta sakin Sayyed zakzaky muzaharan wacce aka daukota daga Gwamna Road dake kan by pass har zuwa Masallacin Dahiru Bauchi  daruruwan yan Uwa  maza da mata ne suk
a sama damar halartan muzaharan anyi lafiya an tashi lafiya
Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajan


Kaduna p
ress
KNPRSCD 08
12/3/2020