A yau Laraba 11/3/2020, Matasan Halkar Imam Hussain Kaduna sun gudanar da maulidin Amirul muminin Imam Ali (As), a Kurmin Mashi Kaduna. An fara taron ne da misalin karfe uku 3:00pm na rana, ALARAMMA  ISA BADKO ya ga batar da jawabi. Shehin malamin ya fara da yiwa Allah godiya da ya taramu a wannan wajen mai albarka.
Sannan ya fara jawabin sa da bayyana matsayin Imam Ali (As), da karamomin sa, sannan ya kawo wasiyar Manzon Allah (S). Game da Imam Ali (AS), Da rayuwar sa, lokacin Manzon Allah (S), da bayan wa fatin Manzon Allah (S). Malamin ya tabo fanni da dama, bangaren jarumtar, imam Ali sadaukarwa sa, hakurin sa.
Sannan a ka mika abun magana ga wakilin yan uwa na da'irar Kaduna, Malam Aliyu Umar (Tirmizi), inda ya gabatar da ta'aliki
Sai a ka yanka alkaki(cake), Daga manyan malamai .
Baya nan.

MAL AMINU BADIKO
Yagabatar da MAL AUWAL K/ MASHI
inda ya jaagoranci wake na caza yan uwa game da hakkin shuhada,
Walima yabiyo baya lokacin da
ABUBAKAR CV, Yake ci gabada nishadantar da mahallartan taron .
Sannan sai jawabin godiya daga bakin
MUSTAPHA  GARKUWA BADIKO.
Sai akayi Adduar rufewa 

👇👇👇👇
Kaduna press