*Breaking News*

Da wani dalilin Sojoji Soka kawo Hari gidan Yarin Kaduna?

Yan haka Sojoji ne ke ta harbe harbe a gidan kurkukun Kaduna in da a ke tsare da Sheikh Zakzaky.

Wannan lamari dai yan haka Sojoji na cigaba da harbi da sunan wai a kawai yan gidan yarin da ke kokarin balle gidan yarin Sakamakon Cutar Coronavirus.

Ana bukatar yan uwa a duk inda suke su cigaba da addu'o'i da salloli da fatan Allah ya kare mana jagoran mu, ya mai da dukkan sharrin su a kan su.

Sanarwa daga Da'irar Kaduna

Kaduna Press