Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

DANDALIN MATASA SUNGUDANAR DA MAULUDIN AMIRUL MUMININA IMAM ALI (AS) A HALQAR IMAM ALI (AS) DAKE U/ RIMI KADUNA
Da Yammacin Jiya Alhamis ne 19/3/2020Yan Uwa Almajiran Sayyed Zakzaky (H) Na Dandalin Matasa na Halqar Amirul muminina Imam Ali (as) suka Gudanar da Gagarumin Gasar Mauludin Ameerul muminina Imam Ali  (a
s) kamar yanda aka Gabatar a sauran unguwanni dake Kaduna Wanda Aka Gudanar da taron a da
kin taro na Millennium hope dake u/rimi kaduna bayan an Bude Taro da Addua anyi Karatun Alqurani aka Gabatar da wake wanda Ammar dan tinka Zaria yayi   Babban Bako wanda ya Gabatar da jawabi akan Hakuri na imam Ali (as) da juriyan sa shine  Ridwan (Mai wulay
a)inda ya kawo hadisa masu yawa wanda Imam Ali (as) yake magana akan hakuriقال الإمام علي ( عليه السلام ) :

شر الناس من لا يعفو عن الزلة ، ولا يستر العورة.

غر
ر الحكم : 5735 .
Ma'ana Imam Ali a.s yace: Mafi Sharrin Mutane shine Wanda baya Yafiya daga Kuskure kuma baya suturce a karshe yayi kira ga Gwamnatin Buhari ta Gaggauta sakin Jagoran Harkan Musulinci wato Sayyed Zakzaky (H)
Daga Qarshe walikin yan uwa na Kaduna mal Aliyu Turmizi ya Gabatar da Ta'aliki inda shima ya kawo wasu hadisai masu yawan gsky akan Imam Ali (as) daga karshe aka yanka alkaki aka raba walima

 ga wasu daga cikin Hotunan da muka dauko muku a wajan

Kaduna Pres
Safuwan Sp harun
20/3/2020

Post a Comment

0 Comments

Close Menu