Ɓangaran Matasa kake, ɓangaran Harisawa kake, ɓangaran Malam Makaranta kake, ɓangaran Mawaƙa kake, duk inda kake kayi hanƙoran gani cewa idan su Malam (h), sun fito da za'a ce ka kawo rahoto zaka ce ga inda aka barmu yanzu kuma ga inda muka kai. Wannan shi ne muhimmi, da' an barmu wuri kaza yanzu mun kai wuri kaza".


"Shin kai Amir ne, ko mai dafama Amir ne, wakilin Halƙa ne, to ya kamata inda za'a ce kai ma kanka Hisabi daga Waƙi'a zuwa yanzu mi ka ƙarar da Harkar nan dashi, ya zama ga shi ƙasa ana gani".


_Daga cikin Jawabin Shaikh Yaqoub Yahya a wajen walimar taya yan uwa murna fito daga prison na kaduna