Da safiyar Yau Asabar 21/3/2020 Yan uwa Almajiran Sayyed Zakzaky (H) na bangaran Jaishi Shaheed Ah
mad Kaduna Tare da Youth forum Kaduna suka Gudanar da wasan kwallan kafa domin murnar zagayowar ranar da aka Haifa Amirul muminina Imam Ali (as) Tareda Qarfafa Zumunta A Tsakanin Matasan.
Wasan wanda ya gudana a filin kwallo dake Kadpoly T/Wada Kaduna. Aqarshe Wasan Yatashi  JAISH SHAHEED AHMAD 0:2 YOUTH FORUM.

Kaduna Pres
KNPRSCD 08
Safuwan Sp harun
21/3/2020