Fatima Muhammad Ahmad✍🏼
Kaduna Press

Musulunci dai bai hana mace yin aiki ba sai dai a wasu yanayi na musamman, to sai dai babban abin da ke da muhimmanci ba shi ne mace ta samu aiki ko kada ta samu ba, face dai abin da ke da muhimmanci wanda kuma a yau kasashen Turai sun rasa shi.

shi ne tabbatuwar tsaro da kwanciyar hankali ga mace da kuma ba ta damar bunkasa baiwar da Allah ya yi mata. Bugu da kari kuma kada ta kasance abin cutarwar zaluncin al'umma da dai sauransu. Wannan dai shi ne abin da ya kamata masu kula da al'amurran mata su ba shi muhimmanci.

Yan uwa na mata lokaci yayi da zamu kyale chatting mu dauki alkalami✍🏼 mu isar da sakon Harka Islamiyya da zalunci da a kawa Maulan mu Allama Sheikh Ibrahim Zakzaky.

Wannan Sakon Ne Gare Ku Yan Uwa Sister, Daga Sisters Na Kaduna Press.

Please Share It🙏🏼