*SALLAH DARE NA BIYAR 05 GA WATAN RAMADAN KAREEM*
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋
✍🏻 Al'qalamin Muhammad Suleiman kd
صلاة الليلة الخامسة
ركعتان في كلٍّ منهما بعد الحمد يقرأ التّوحيد خمسين مرّة، ويقول بعد الفراغ مائة مرّة (اَللّهُمَّ صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ
🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
Sallah Daren biyar 05 ga Ramadan Kareem Sallar raka'a biyu 2 fatiha 1 kulhuwallahu 50 bayan sallama sai salatin annabi 100
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Falalarta:- Wanda yayi wannaa sallahr annabi zaisakamai da al-janna.
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Anso a karanta wannan addu'ar a wannan daren anrowaito daga annabi Muhammad.
يا صانع كل مصنوع ،وياجابركل كسير، ويا شاهدكل نجوى، ويا رباه ويا سيداه ، أنت النور فوق ..........................
Kaje diya'ussalihin shafina 83 kukaje mufatihul jinan cikin aiyukan watan Ramadan
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
(Rana ta biyar 05)
Anruwaito wanna addu'a daga annabi Muhammad (S A W)
دعاء اليوم الخامس
اَللّهُمَّ اجْعَلْني فيهِ مِنْ الْمُسْتَغْفِرينَ، وَاجْعَلْني فيهِ مِنْ عِبادِكَ الصّالِحينَ اْلقانِتينَ، وَاجْعَلني فيهِ مِنْ اَوْلِيائِكَ الْمُقَرَّبينَ، بِرَأْفَتِكَ يا اَرْحَمَ الرّاحِمينَ.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
_*Roqona agareku yan uwa masu gima masu daraja kadakumanta da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyid Ibrahim zakzaky (H) musashi addu'o'inmu.*_
*Muroqa Allah ya kariya zalunci da Azzalumai.*
*KADUNA PRESS*
*KNPRSCD 13*
*Dan uwanku Muhammad Suleiman kd kemuku fatan al'kairi Allah (T) ya aadamu al'barka watan ramadan 🙏🙏🙏*
0 Comments