*AYYUKAN DA SALLOLIN DAREN  23 GA WATAN RAMADAN KAREEM*

🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋

✍🏻 Al'qalamin Muhammad Suleiman kd

 *{Lailatul qadr 3}*


Daren 23 yafi  Daren farko na 19 Kuma yafi 21yan'uwa bamu da lokacin da yafi wannan mudage kunsa abunda muke fukanta malam zakzaky bayacikinmu gamu da yan'uwa atsare ga Yaran shuhada sama da dubu gashi ba anbarmu bane kada   Kai rauni a cikin sa mukai wa Allah kukanmu

 Aiyuka dararen lailatul qadr Kashi biyu ne ; akwai gamammu wadanda ake yi a cikinsa wadannan darare uku.

Akwai kuma kebantattu wadanda suka shafi wannan  daren.

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
Kashi na farko
1- wanka
Abinda yafi shine ayi wankan yayin faduwar Rana donya zama Mutum yayi wanka kafin yayi sallar lsha'i

2- Sallah raka'a 2kowace raka'a a karanta fatiha 1da kuluwallahu 7 bayan an idaar Sai ace (استغفرالله واتوب ) seu 70

 yazo a cikin Nawawy cewa Wanda yayi haka ba zai tashi daga inda yake ba har Sai Allah ya fafarta Masa shi da iyayensa.

3- ka dauki Al-qur'ani ka sa Shi gabanka Sannan Jace : {اللهم اني اسالك بكتابك وما فيه وفيه اسمك اكبر واسماؤك الحسنى،وماتخاف وتر جى أن تجعلني من عتقابك من النار}
Sannan ka roqi Abinda kakeso na daga buqatunka

4- ka dauki Al-qur'ani ka Dora a kanka Sai kace:
اللهم بحق هذا القرآن و بحق من ارسلته به، وبحق كل مومن مدخنه فيه، وبحقك علتهم في أحد اعرف بحقك منك.
Sannan kace
بك يا الله 10،بمحمد 10،بعلي 10،بفاطمة10، بالحسن10،بالحسين10، بعلي بن الحسين 10،نمحمد بن علي10, نجعفر نب محمد 10,
نموسى پن جعفر10، نعلي بن موسي10، نمحمد بن علي10, بعلي بن محمد10، بالحس بن 10 بالحجة   10
Sannan ka roqi buqatunka.

5- Ziyarar lmam Hussain (AS) yazo a hadisi cewa idan daren lailatul qadr tazo Mai Kira zai yi kira daga sama ta bakwai daga al"arshi cewa lalle Allah ya gafarta wa Wanda ya ziyarci qabarin imam Hassan (AS).

6- Raya wadannan darare uku, don yazo hadisi cewa Wanda ya Raya daren lailatul qadr za'a gafarta Masa zunubansa Koda sun Kai kamar adadin taurarin sama da nauyin duwatsu da ma'aunan ruwa

7- Sallah raka'a 100, don lalle tana da falala da yawa kuma abinda yafi shine a kowace raka'a a karanta fatiha 1 da kuluwallahu 10. Imam Sadiq yace ko a kwance kayita

8- karanta addu'ar jaushanul Kabir
Kuma yazo a wasu ruwayoyin cewa mastahabbi ne  a wadannan darare guda uku.

8- yin wannan addu'  zaka sameta a mufatihul jinan a cikin aiyuka Ramadan Kareem
An ruwaito wanna addu'a daga lmam zainul abidin (AS) ya kasance Yana yinta a wannan darare a tsayuwarsa da zamanea da ruku'insa da sujudarsa.
Aiyukan Nan guda 8 dukaninsu mustahabbaine

🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱
Allama  majlisy (R) yace, "lalle mafificin aiyuka a wadannan darare shine istigifari da addu'o'i baqatun dubiya da lahira ga kanka da iyayenka da makusanta da yan uwa muminai rayaiyu da matattu, da zikiri da salatin annabi da alubaity .
Daga : Annabi (SAW) cewa ance Masa, "me ZAN roqa idan na riski lailatul qadr ? Sai yace ku6uta daga bala'i

🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱

Kashi na biyu
1. Karanta suratul ankabut da rum, haqiqa lmam Sadiq (AS)yayi rantsuwa kan cewa Wanda ya karanta wadannan surori a wannan dare to Shi Dan al-jannah ne.

2. Karanta suratul dukhan


3. Karanta lnna anzalnahu sau 1000

4. Fadin (استغفرالله واتوب الته) sau 100

5. Sallah raka'a 8 fatiha 1 da abinda yasawwaqa daga Al-qur'ani

6. Yawan maimaita wandanna addu'ar (اللهم كن أولئك ) zakasameta a mafatihul jinan
7. Sake want wankan a qarshen Daren bayan wankan da ake a farkonsa.

Akuwai addu'o'i dayawa kakuma mafatihul jinan 

🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

Falalarta:-    bata faduwa

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

 *(Ranar 23)*


Ana maimaita wandanna  aiyukan awuni wuni yanada falala kamar Daren mudage kunsa abunda muke fukanta

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Roqona reku yan uwa masu gima masu daraja kadakumanta da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyid Ibrahim zakzaky (H) ankamashi antsareshi da harbi ajikinshi anqi bari ya nemi magani domin yasamu lafiya antsiyayarmasa da ido ankashe Masa yaransa agabansa an qona yayar sa an harbi matarsa  musashi addu'o'inmu musauke nauyinmu

 *Muroqa Allah ya kariya zalunci da Azzalumai.*

 *KADUNA PRESS*

 *KNPRSCD 13*

*Inkunga kuskure daga nine saboda ni me kuskurene kofar gyara abude take*

 *Dan uwanku Muhammad Suleiman kd kecewa bi salam 🙏🙏🙏*

 *BUHARI FREE ZAKZAKY*
 *FREEDOM FOR ZAKZAKY*
 *FREEDOM FOR ZAKZAKY*