Fly The Flag For Palestine By Hurras Kaduna Unit Sister.
International Qudus Day
Kashi na farko Alhmis 21/5/2020 yan uwa Matan Harisawa almajiran Sheikh Zakzaky na garin Kaduna, suma ba'a barsu a baya wajan shiga jerin al'ummar a faÉ—in duniya gurin nuna goyon bayansu ga al'ummar Palestine tareda Allah wadai da haramcacciyar kasar Izira'ila a kan nuna fin karfi da suke yi a kan raunana.
#FreePalestine.
#FreeSheikhZakzaky.
#Death_to_America.
#Death_to_Isra'il.
Hurras Kaduna Unit
21/5/2020.
0 Comments