A madadin Yan uwa Almajiran Sayyed Zakzaky(H)  na Da'irar kaduna Muna mika sakon Ta'aziyar mu zuwa ga Wakilin Yan uwa na garin Jos Hujjatul islam Sheikh Adamu Tsoho Jos, Bisa Rasuwar Yarsa  wacce ake kira da Muslima Allah Ta'ala ya karbi uzurinta Ya yafe mata kurakuranta Allah ya ba iyayanta da yan uwanta hakurin Rashi damu hakurin wannan rashi


Kaduna Press
A madadin Dairan Kaduna
29/5/2020